Nouri Bouzid | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sfax (en) , 1945 (78/79 shekaru) |
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan wasan kwaikwayo, maiwaƙe da Malami |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm0100525 |
Nouri Bouzid (an haife shi a shekara ta 1945) darektan fina-finan Tunisiya ne kuma marubucin fim. Ya shirya fina-finai bakwai tsakanin shekara ta 1986 zuwa 2006. An nuna fim ɗinsa na Man of Ashes a cikin sashin Un Certain Regard na 1986 Cannes Film Festival. Shekaru uku bayan haka, an nuna fim ɗinsa na Golden Horseshoes a cikin wannan sashe a bikin 1989.[1]
An nuna Bouzid a cikin wani fim na shekarar 2009 game da kwarewar cinema a al'adu daban-daban da ake kira Cinema Is Everywhere.